iqna

IQNA

kyama
IQNA - Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta nanata a cikin wani rahoto da ta fitar cewa, a karkashin tasirin abubuwan da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya, Musulman Faransa ba su ji dadin yadda ake nuna musu kyama ba.
Lambar Labari: 3491010    Ranar Watsawa : 2024/04/19

Wani lauya dan asalin Falasdinu a Amurka ya rubuta cewa: An kara matsin lamba kan musulmin Amurkawa bayan ranar 11 ga watan Satumba, kuma a yanzu da alama yakin Gaza ya sa musulmi suka sake fuskantar kyama .
Lambar Labari: 3490051    Ranar Watsawa : 2023/10/28

A cikin wata sanarwa da suka fitar, shugaban kasar Turkiyya da firaministan kasar Malaysia sun bayyana damuwarsu tare da yin Allah wadai da bullar wani sabon salon nuna wariyar launin fata da ke nuna kyama r baki, wanda ke haifar da kyama da kyama ga musulmi.
Lambar Labari: 3489859    Ranar Watsawa : 2023/09/22

Doha (IQNA) Qatar ta sake jaddada matsayinta na cewa tana adawa da duk wani abu na nuna wariya da kyama ga musulmi.
Lambar Labari: 3489465    Ranar Watsawa : 2023/07/13

Tehran (IQNA) Masu lura da al'amura a Kanada sun yi imanin cewa: Ba wai kawai a kan gane matan musulmi saboda hijabi ko nikabi ba, har ma saboda ra'ayin kyama r Musulunci. A haƙiƙa, an kai wa matan musulmi hari ne saboda maharan suna tunanin cewa ba su da ƙarfi kuma ba za su taɓa iya kare kansu ba.
Lambar Labari: 3489183    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Tehran (IQNA) Wata kungiyar masu tsattsauran ra'ayi ta yi wa kur'ani mai tsarki zagi a karo na hudu a cikin wata guda a wani danyen aikin da suka aikata a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin Copenhagen na kasar Denmark.
Lambar Labari: 3489060    Ranar Watsawa : 2023/04/29

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi tir da nuna kyama ga wasu mutane da sunan kyama r corona.
Lambar Labari: 3484776    Ranar Watsawa : 2020/05/08

Bangaren kasa da kasa, a gefen taron makon hadin kan musulmi a gudanar da taron malaman gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3484248    Ranar Watsawa : 2019/11/17

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da zaman taro na tunawa da musulmin da aka kashe a masallacin garin Quebec na kasar Canada a shekarar da ta gabata a unguwar (St. Catharines).
Lambar Labari: 3482331    Ranar Watsawa : 2018/01/24

Bangaren kasa da kasa, John Scott mai gabatar da shirin fox and friend a tashar fox ya yi batunci da cin zarafi ga muslunci.
Lambar Labari: 3481418    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda musulmi a kasar Amurka suna kokawa kan yadda ake nuna musu kyama tare da yi musu barazana, inda a cikin da ya gabata ma wata 'yar sanda musulma ta fuskanci cin zarafi aNew York, wanda hakan yasa suke butar ganawa da Trump kan lamarin.
Lambar Labari: 3481030    Ranar Watsawa : 2016/12/12

Bangaren kasa da kasa, kungyar kare hakkin bil adama ta kungiyar tarayyar turai ta yi kakkausar suka dangane da nuna kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3480802    Ranar Watsawa : 2016/09/23

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Buzusaki da hadin gwaiwa da cibiyar matasa a Girka za su gudanar da taro kan kyama r musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3480789    Ranar Watsawa : 2016/09/17