IQNA - A kusan dukkanin iyalan musulmi a yammacin Afirka da suke da 'ya'ya mata, ana iya ganin sunan Fatima a nau'o'i daban-daban akan 'ya'yansu mata Fatu, Fatumta, Fatima, Faduma, Fadima, da dai sauransu na daga cikin wadannan sunaye da aka canza daga sunan Sadika Tahirah (AS) mai albarka a yammacin Afirka.
14:10 , 2025 Dec 11