iqna

IQNA

asara
IQNA - Ana ci gaba da kauracewa kayayyakin kamfanonin da ke goyon bayan gwamnatin sahyoniyawan a Indonesia da Malaysia.
Lambar Labari: 3490768    Ranar Watsawa : 2024/03/08

Alkur'ani ya ce rayuwar mutum tana raguwa kadan-kadan, kuma idan wani bai sayar da shi a kan hakikaninsa ba kuma bai karbi farashinsa ba, to ya yi h asara . Amma menene ainihin farashin rayuwar ɗan adam?
Lambar Labari: 3488987    Ranar Watsawa : 2023/04/16

An ambaci mutum a matsayin mafificin halittun Allah, amma wannan fifiko bai sanya shi aminta da shi ba, kuma kamar yadda Alkur’ani mai girma ya fada, mutum ya kasance yana fuskantar cutarwa. Asarar da za a iya guje wa idan muka koma ga tsarkakakkiyar dabi'armu.
Lambar Labari: 3488756    Ranar Watsawa : 2023/03/05

Tehran (IQNA) Sanarwar da mahukuntan Saudiyya suka bayar kan takaita aikin hajjin bana, zai jawo asara r kudade da za ta kai dala miliyan 400 ga kamfanonin jgilar alhazai a Najeriya.
Lambar Labari: 3484957    Ranar Watsawa : 2020/07/06