iqna

IQNA

Habila
Fitattun Mutane A Cikin Kur'ani (6)
Labarin Kayinu ko Kabila da Habila labari ne mai ilimantarwa na ’yan’uwa na farko a tarihi waɗanda ba su da wata matsala ko rashin jituwa a junansu, amma kwatsam sai wutar rashin jituwa da ƙiyayya da kishi ta tashi ta yadda ya zama kisan kai na farko. a tarihi da sunan Habila a matsayin wanda aka kashe na farko kuma ya rubuta azzalumi na farko a tarihi.
Lambar Labari: 3487769    Ranar Watsawa : 2022/08/29

Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani (5)
Kabila  ɗan fari na Adamu da Hawaa; Ba shi da wata matsala ko rashin jituwa da ɗan’uwansa Habila , amma fahariya da kishi ya sa aka rubuta kisan kai na farko a tarihi da kuma na farko da aka rubuta da sunan sa.
Lambar Labari: 3487719    Ranar Watsawa : 2022/08/20