iqna

IQNA

Mohammed Qestali
Tehran (IQNA) " Mohammed Qestali " matashin makaranci ne dan kasar Morocco wanda ya karanta suratul Hajj da kyakkyawar muryarsa kuma an buga wannan karatun a sararin samaniya.
Lambar Labari: 3487516    Ranar Watsawa : 2022/07/06