iqna

IQNA

sadarwa
Taron manema labarai na takaitawa da kuma bayyana ma'auni na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa ta hudu da kuma gasar kasa da kasa karo na biyu ya gudana ne a gaban Hojjatoleslam da musulmi Mojtaba Mohammadi shugaban cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Mushkat da Mohammad Hossein Sabzali, babban mai karatun kasa da kasa. 
Lambar Labari: 3487393    Ranar Watsawa : 2022/06/08

Tehran (IQNA) Mai ba da shawara kan al'adu na kasar Iran tare da hadin gwiwar cibiyar Pink Hijabi da ke Tanzaniya ne suka gudanar da bikin baje kolin Hijabi na duniya.
Lambar Labari: 3486917    Ranar Watsawa : 2022/02/06

Tehran (IQNA) Gwamnatin Kuwait ta haramtawa jiragen ruwa da ke dauke da kayayyakin Isra'ila shiga tashoshin jiragen ruwanta.
Lambar Labari: 3486644    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Bangaren kasa da kasa, hauzar Imam Sadeq (AS) da ke garin Komasi na kasar Ghana ta yaye wasu daga cikin dalibanta.
Lambar Labari: 3482641    Ranar Watsawa : 2018/05/08

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudanar da wani zaman taro mai taken Isa Masihua  cikin kur'ani mai tsarki a jahar Connecticut ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482318    Ranar Watsawa : 2018/01/20

Bangaren kasa da kasa, za a fara koyar da wani darasi na kyawawan dabi'un addinan kiristanci da musluncia kasar Masar.
Lambar Labari: 3481453    Ranar Watsawa : 2017/04/30

Bangaren kasa da kasa, musulma da ta zama 'yar majalisar farko a daya daga cikin jahohin kasar Amurka ta fuskanci barazanar kisa.
Lambar Labari: 3481015    Ranar Watsawa : 2016/12/08

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a bude gasar karatu na tartili da hardar kur’ani gami tajwidi da kuma tafsiri a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480855    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci da aka shirya kan masu gudanar da tarukan ashura ta Imam Hussain (AS) a gabashin Ba’akuba a a Iraki bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3480834    Ranar Watsawa : 2016/10/07

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia a wanan kasa.
Lambar Labari: 3480719    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin Imam Ridha (AS) a kasar Malaysia wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya.
Lambar Labari: 3480699    Ranar Watsawa : 2016/08/11