iqna

IQNA

jagoranta
An gudanar da bikin rufe gasar kasa da kasa ta fitattun malaman kur'ani mai tsarki a kasar Qatar (Awl al-Awael) tare da gabatar da mafi kyawun mutum tare da nuna godiya ga alkalai.
Lambar Labari: 3490141    Ranar Watsawa : 2023/11/13

Tehran (IQNA) Bazaar Ramadan a gundumar Orange ta California dama ce ga galibin kasuwancin mata musulmi don baje kolin kayayyakinsu da samun tallafin al'umma.
Lambar Labari: 3488914    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran(IQNA) Ma'aikatar tsaron cikin gida ta gwamnatin sahyoniyawan ta kara wa'adin haramcin tafiye-tafiye kan Sheikh Raed Salah shugaban Harkar Musulunci a yankunan da ta mamaye a shekara ta 1948 a karo na uku.
Lambar Labari: 3488666    Ranar Watsawa : 2023/02/15

Tehran (IQNA) wasu rahotanni sun ce an gabatar da batun gina hanya da za ta hada biranan Mashhad, Karbala, da kuma Makka, a tattaunawar Iran da Saudiyya.
Lambar Labari: 3486393    Ranar Watsawa : 2021/10/06

Tehran (IQNA) tun bayan da aka fara gudanar da zabuka  akasar Morocco, a karon farko jam’iyyar masu kishin Islama ta sha kashi a zaben ‘yan majalisar kasar.
Lambar Labari: 3486288    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) daya daga cikin manyan malaman addinin kirista a Iran ya bayyana marigayi Imam Khomeini a matsayin jagora na kowa da kowa.
Lambar Labari: 3486017    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) kakakin rundunar sojin Yemen a gwamnatin San’a ya ce sun mayar da martani da makamai masu linzami kan hare-haren Al saud a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3484919    Ranar Watsawa : 2020/06/23