Manzon (SAW) ya ce; "Musulmi 'yan uwan juna ne, wani ba ya da fifiko a kan wani sai da tsoron Allah." kanzul Ummal, mujalladi na 1, shafi na 149. Nahjul Fusaha, hadisi na 3112
Lambar Labari: 3484240 Ranar Watsawa : 2019/11/11
Manzon Allah (SAWA) yana cewa: “Ku kayata tarukan idinku da kabbara”.
Kanzul Ummal: Hasisi na: 24094
Lambar Labari: 3483707 Ranar Watsawa : 2019/06/04
"Mun Karfafa Shi Da Ruhul Qudus"
Surat Baqarah: aya ta 87
Lambar Labari: 3482247 Ranar Watsawa : 2017/12/29
Barkanku Da Shiga Sabon Watan Na Rabi’ul Awwal
Lambar Labari: 3480989 Ranar Watsawa : 2016/12/01