iqna

IQNA

fitattun
Tehran (IQNA) Kungiyar Makarantun Al-Azhar ta sanar da fara rijistar masu bukatar shiga gasar kur’ani mai tsarki ta “Sheikh Al-Azhar” na shekara.
Lambar Labari: 3488022    Ranar Watsawa : 2022/10/17

Tehran (IQNA) Jakadan kasar a Masar ya karrama "Osameh El-Baili Faraj" makaranci dan kasar Masar yayin wani biki a ofishin jakadancin Bangladesh dake birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3487722    Ranar Watsawa : 2022/08/21

Tehran (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin makaranci dan kasar Masar, ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki tare da koyi da mahaifinsa a tashar talabijin ta Al-Nahar ta kasar.
Lambar Labari: 3486809    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani hudu na kasar Masar a cikin karatun surat tauhid.
Lambar Labari: 3484961    Ranar Watsawa : 2020/07/07

Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Mahmud Usfur makarancin kur’ania  gidajen radiyo da talabijin na Masar ya rasu a jiya bayan fama da rashin lafiya.
Lambar Labari: 3484724    Ranar Watsawa : 2020/04/18

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga wasu fitattun masu wasan sinima a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482782    Ranar Watsawa : 2018/06/23