IQNA

Karatun Al-Qur'ani Juzu'i na biyu tare da Qasim Radi'i

15:05 - April 05, 2022
Lambar Labari: 3487126
Tehran (IQNA) A cikin watan Ramadan ne kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya ke kawo wani bangare na karatun kur’ani mai tsarki da muryar makaranta an kasa da kasa daban-daban.

Karatun kur'ani baki daya a cikin watan ramadan tare da karanta akalla sashe daya na kur'ani a kowace rana a wannan wata mai alfarma ya bayar da dama ga masu sha'awar sauraron karatun kur'ani da su kara fahimtar wannan littafi da zurfafa tunani a kan ma'anoninsa.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna  a kowace rana ta watan Ramadan na shekara ta 1401, zai rika sanya wani bangare na karatun  kur’ani mai tsarki da muryar Makaranta, a yau za a saurari Qasim Radi’i.

Karatun Al-Qur'ani Juzu'i na biyu tare da Qasim Radi'i

 

https://iqna.ir/fa/news/4046414

captcha