IQNA

Masallacin Putra a Malaysia

Tehran (IQNA) TEHRAN (IQNA) - Wannan masallaci yana daya daga cikin mafi kyawun masallatai a duniya, Masallacin Putra yana cikin gundumar Putrajaya a Malaysia.

An gina masallacin ne a shekarar 1997 kuma gine-ginensa sun samu asali ne  daga gine-ginen Islama na Farisa na zamanin Safawi da tare da abubuwan da suka samo asali daga sauran al'adun musulmi.