A karatun da ya yi wanda aka yada kai tsaye a tashar talabijin Nur sham, Sheikh Ayad Bassam Muhra ya karanta ayoyi na 23 zuwa 28 daga surat Isra’I, da suke yin magana kan wajabcin girmama mahaifa da biyu musu biyayya matukar dai ba kan sabon Allah ba ne.
Kamfanin dillancin labaran iqna zai ci gaba da dauko karatuttuka na makaranta daga sassan duniya da kuma na cikin kasar domin yadawa ga musulmia cikin wanann wata mai alfarma.