Bangaren kur’ani, an kawo karshen wani taro na bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Takistan tare da halartar wakilan makarantun addini musamman masu koyar da karatu da tajwidin karatun kur’ani wato ilimin sanin kaidojinsa.
2012 Jul 12 , 22:30
Bangaren kur'ani, an gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta hadin gwiwa tsakanin wasu kasashe da suke da kyakkywar dangantaka tsakaninsu ta banaori da dama musamman harkoki na kasuwanci tattalin arziki siysa da al'adu da kuma uwa uba addini.
2012 Jul 11 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, tun bayan da 'yan tawayen Libya tare da taimakon kasashen yammacin turai suka kifar da gwamnatin marigayi kanar gaddafi a kasar a shekarar da ta gabata har inda yau take kasar bat a samu zaman lafiya bugu da kari kan haka ma wasu sun sanar da ballewa da kafa yanki mai cin gishin kansa a gabacin kasar.
2012 Jul 11 , 22:12
Bangaren kur'ani, an kira da a ci gaba da gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da aka fara a shekarar da ta gabata a hjamhuriyar muslunci a matsati na duniya tare da halartar wakilai daga kasashen duniya sama da hamsin da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa.
2012 Jul 11 , 22:12
Bangaren kur'ani, manyan jami'ai a bangaren shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da duniya za su gudanar da wani zama na mausamman domin yin bitar muhimman batutuwa da suke da dangantaka da wannan gasa da kuma dub a bubuwan da ake bukatar yin garanbawul a knasu ko yin gyara ko kwaskwarima.
2012 Jul 11 , 22:12
Bangaren kur'ani, an bayyana jamhuriyar muslunci ta Iran a matsayin daya daga cikin kasashe da suke taka gagarumar rawa a bangarori da daman a ci gaban muslmi a duniya daga ciki kuwa da bangaren yada koyarwar kur'ani mai tsarki ta hanyar shrya taruka da suka danganci littafin mai tsarki.
2012 Jul 11 , 22:12
Bangaren kasa da kasa:Barnad Henry Love bayahude mai akidar sahayoniuya da ke zaune a kasar Faransa wanda yak e da ra'ayin kisan gilla kan Palasdinawa wani nauyi ne na yaki da ta'addanci ya bayyana cewa: babban buri a rayuwarsa shi ne yahudanawa su rubuta kur'ani da yi masa gyara.
2012 Jul 09 , 11:36
Bangaren kur’ani, an yi kira ga masu halaratar taruka na gasar karatu da hardar kur’ani na kasa da kasa da ake gudanarwa a jamhuriyar muslunci da su yi amfani da wannan damar wajen isar da sakon juyin juya hali ga sauran al’ummomi na duniya domin samun ci gaba da bazuwar tunani na yanci da yantuwa daga ‘yan mulkin mallaka.
2012 Jul 05 , 17:20
Bangaren kur’ani, an zabi Amin Pouya a matsayin wakilin Iran a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia wanda zai gudanar da karatu a matsayi na duniya tare da ba shi damar shgiga cikin bangarorin gasar wadda za a gudanar a karo na hamsin da biyar.
2012 Jul 04 , 12:34
Bangaren kur’ani, gasar kur’ani mai tsarki a kone lokaci ya kamata ta kasance tana isar da sakon kur’ani ne ga sauran mutane da suke sauraro musulmi da wadanda ba musulmi ba ta zama wani abun ado ba da kawata wuri domin kuwa manufa dai ita ce tunar da mutane sakon kur’ani mai tsarki.
2012 Jul 04 , 12:33
Bangaren kur’ani, gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a matsayi na kasa da kasa daga kasashen duniya a kasar Iran tsawon shekaru ashirin da tara da suka gabata na daga cikin irinta masu matukar muhimmanci da suka birge mahalrta daga kasasne duniya duniya.
2012 Jul 03 , 16:19
Bangaren kur’ani, an kafa wani kwamiti na makaranta kur’ani mai tsarki da suke gudanar da aikin ibadar umra da ahalin yanzu haka suke garin Makka mai alfarma tare da gudanar da karatunsu a cikin masallaci mai alfarma bayan kammla salloli kamar dai yadda masu jagorantar tawagar iraniyawa suka bayyana.
2012 Jul 03 , 16:19