IQNA

An Ware Wani Bangare Na Manyan Baki A taron baje Kolin Kur’ani Mai tsarki

14:01 - July 26, 2012
Lambar Labari: 2377891
Bangaren kur’ani, an ware wani bangare na mutane na musamman a wajen taron baje kolin kur’ani mai tsarki da ke gudana ahalin yanzu a kasuwar baje kolin kur’ani ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, mataimakin shugaban taron baje kolin kur’ani mai tsarki ya bayya cewa, yanzu haka an ware wani bangare na mutane na musamman a wajen taron baje kolin kur’ani mai tsarki da ke gudana ahalin yanzu a kasuwar baje kolin kur’ani ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran kamar dai yadda aka saba yin haka a kowace shekara.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ramin Mihmanperast wanda yake gabatar da taron manema labarai a safiyar yau talata a nan birnin Tehran, ya ce Iran za ta ci gaba da taka gagarumar rawa domin bayar da kariyar ga kasuwar man fetur ta duniya, kalaman na kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran na a matsayin mayar da martani ne ga kasar Amurka wacce ke zargi Iran da kokarin kawo cikas ga kasuwar ta danyan man fetur saboda kasancewar Iran din daya daga cikin kasashen da Allah ya azurta da wannan makamashi.
Mehman Perast ya ce a zahiri ma Amurka ce ke neman kawo wa kasuwar mai tarnaki, wannan kuwa ta hanyar sanya takunkumai a kan kamfanonin harkar mai da ke hulda da jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Daga karshen kakakin ma'aikatar harkokin wajen ta Iran ya ce kasarsa za ta ci gaba tsayuwa tsayin daka domin hana wa Amurka cimma wannan mummunar manufa tata ta kawo matsaloli a bangaren cinikin man fetur a duniya.
1061455





captcha