IQNA

Tawagar Makarnta Da Mahardata Misrawa Na Ci Gaba Da Ziyara A Kasar Iran

13:31 - July 23, 2012
Lambar Labari: 2375524
Bangaren kur’ani, tawagar makaranta da mahardata misrawa na ci gaba da gudanar da ziyararsu a jamhuriyar muslunci ta Iran inda suke halartar wuraren tarijhi da kuima taruka na addini da ake gudaarwa a cikin azumi kamar dai yadda masu kula da wannan tawaga suka tabbatar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa, tawagar makaranta da mahardata misrawa na ci gaba da gudanar da ziyararsu a jamhuriyar muslunci ta Iran inda suke halartar wuraren tarijhi da kuima taruka na addini da ake gudaarwa a cikin azumi kamar dai yadda masu kula da wannan tawaga suka tabbatar ga manema labarai.
A ci gaba da ziyarar tasu sun ziyarci hukumar radio da talabijin din jamhuriyar muslunci ta Iran, inda suka gana da manyan jami’ai da kuma yin ran gadi a wuraren da ake watsa shirye-shirye domin gane ma idanunsu yadda ak egudanar da aikin, da kuma wasu dakunan watsa shirin kur’ani da aka gida wadanda za su fara aiki na n ba da jimawa ba, daga cikin abubuwan da za su mayar da hankali kansu har karatu da kuma sanin kaidoji na karatu da sauran ilmomin da ya kamata a sani.
Tawagar makaranta da mahardata misrawa na ci gaba da gudanar da ziyararsu a jamhuriyar muslunci ta Iran inda suke halartar wuraren tarijhi da kuima taruka na addini da ake gudaarwa a cikin azumi kamar dai yadda masu kula da wannan tawaga suka tabbatar ga masu neman bayani daga cikin yan jarida na ciki da wajen kasar.
1059657


captcha