TEHRAN(IQNA) Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana.
Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajji bayan shafe tsawon shekaru biyu ana fama da annobar COVID-19. Kimanin mutane miliyan daya ne ake shirin zuwa aikin Hajjin bana.