SHIRAZ (IQNA) – Shah Cheragh, yana daga cikin muhimman mutane da ake tunawa da su a tarihin kasar Iran, baya ga kayan tarihi akwai babban masallacinsa wanda ke birnin Shiraz.
Kuma gidansa wuri ne na tarihi wanda aka gina shakaru fiye da dubu daya da dari uku da suka gabata, ake ganin yana daya daga cikin wuraren tarihi mafi girma a kudancin Iran.