IQNA

Likita Makarancin Kur'ani Ahmad Nu'aina Dan Kasar Masar A Wani Taron Kur'ani A Bangaladesh

22:55 - June 14, 2021
Lambar Labari: 3486012
Tehran (IQNAI Ahmad Ahmad Nu'aina makarancin kur'ani ne kuma likita dan kasar Masar a wani karatu da ya yi kasar Bangaladesh.
 

Ahmad Nu'aina ya yi wannan karatu ne a taron tilawar kur'ani na duniya karo na 16a  kasar Bangaladesh a shekara ta 2016.

A cikin faifan bidiyon da za a iya gani a kasa, ya karanta surat Duha da sautinsa mai daukar hankali da natsar da zuciya.

 

3977385

 

Abubuwan Da Ya Shafa: surat Duha maranci likita dan kasar Masar
captcha