IQNA

Baje Kolin Hotunan Wasu Wrare Masu Alfarma A Pakistan

23:53 - July 03, 2020
Lambar Labari: 3484948
Tehran (IQNA) a Pakistan an baje kolin wasu hotuna na wasu wurare masu alfarma da suka hada da hubbaren Imam Ridha (AS).

An gudanar da wani baje kolin hotunan wurare masu alfarma ta hanayar yanar gizo a Pakistan, da suka hada da hubbaren Fatimah Ma’asuma (SA) da kuma na Imam Ridha (AS).

An gudanar da wannan baje koli ne ta hanayar yanar gizo wanda aka nuna hotunan wadannan wurare a daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar lokacin Haihuwar Imam Ridha (AS).

Kamfanin dillancin labaran iqna ma ya tanadi wasu hotuna na wadannan wurare masu karatu za su iya dubawa ta hanayar wannan adireshi:

https://www.instagram.com/tv/CCDmowapupx/

https://www.youtube.com/watch?v=cwghqV۶۵AVU

https://www.facebook.com/۱۰۲۴۸۴۳۱۴۶۲۸۹۲۱/videos/۶۷۳۹۰۸۰۴۳۲۲۰۸۶۴/

00:0005:40

 

3908281

 

 

 

 

captcha